A wani faifan bidiyo da ya fitar daga bisani, Kiyawa ya ƙara da cewa kwamishinan ƴansanda jihar Kano, Salman Dogo Garba, ya umarci ƴansanda su fito domin tabbatar da tsaro da rayuwa da dukiyar al’umma.
Gwamnan ya zargi wasu waɗanda ya bayyana da "maƙiyan Kano da ke son jawo tsaiko a gudanar da zaɓen".
Our staff has chosen for you a listing of lodge in Falkenstein categorised by value for dollars. E book your hotel room at the most beneficial price tag.
Sai dai lauyan da ke kare jam'iyyar APC mai adawa ya ce hukuncin da kotun ta yi yanzu ba shi ne abin da suke ƙalubalanta ba da ma, yana mai cewa suna ƙalubalantar shugabancin hukumar zaɓe ne ba haƙƙinta na gudanar da zaɓe ba.
Rahotonnin Sunlight ambato hukumar na cewa za ta yi amfani da ƴan jami'an hukumar kiyaye dokokin tuƙi ta Kano mai suna Karota, da na hukumar Hisba domin samar da tsaro a lokacin zaɓen.
Sani Malumfashi, the chairman of KANSIEC, explained the election as peaceful while declaring the result of the election
We phone on him to get duty, to regard the Structure, and making sure that long term elections are totally free, honest, and reflective with the folks’s will.”
An samu irin haka a jihar Rivers da ke kudancin ƙasar, inda kotu ta ce a dakata da zaɓen, sannan ta buƙaci jami'an tsaro su guji shiga zaɓen.
“My administration will upload significant benchmarks of discipline and accountability inside the party. We'll produce an environment in which excellence is not simply encouraged but predicted.
Kiyawa ya wallafa wani hoto a shafinsa na Fb, sannan ya rubuta cewa: “Ranar 23/10/2024 da jami'an tsaro suka kammala shirin bayar da tsaro, da tsara jadawalin jami'an da za a tura a kowacce akwati na zaɓen ƙananan hukumomi mai zuwa, sai ga umarnin kotu cewa kada mu shiga zaɓen. Garshinci state Kano "To mun bi umarnin kotun, amma fa za mu fito domin tabbatar da tsaro."
are sorted by the gap into the airport from the city centre. Stick to relate airport resort guides for accommodation reserving.
Lauyan da yake wakiltar hukumar zaɓe, Muntari Garba Ɗandago, ya faɗa wa manema labarai cewa kotun ƙarƙashin Mai Shari'a Sanusi Ma'aji ta ce babu hujjar da ke tabbatar da cewa shugabannin Kansiec 'yansiyasa ne.
Embed the above mentioned Actual physical spot map of Garshinci into your web site. Enrich your blog with good quality map graphics. Make the net a far more attractive put.
Jam'iyyar adawa ta NNPP ce ke mulkin jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya, kuma ita ce kaɗai ce jihar da jam'iyyar consider da kujerar gwamna a ƙasar da ta lashe a zaɓen 2023.